You are on page 1of 46

HAUSA LABARIN RUT GABATARWA Litafin Rut na aiki kamar hoto ta wurin nuna ayukan alajibi Da Ubangiji ya yi da ya aikar

mana da dansa Yesu almasihu. Za mu ga yadda aikin alajibin Allah ta wurin ceto ke aiki a labarin Boaza, surakin mai ceto. ****

The story of Ruth Introduction


1

The book of Ruth works as a picture to describe the wonderful work God has done by sending us His son, Jesus Christ. We shall see how the redemption of God works in this story through Boaz, the kinsman redeemer. *** Rut 1:1-2 Elimelek da iyalinsa sun bar Yahudiya. Akwai wani mutum mai suna Elimalek day a ya zama a kasar Baitalami ta Yahudiya his family. Da iyalinsa. Mutanen Yahudiya a lokacinnan basu da sarki. Kowa na zamma yadda ya ga dama. Lokacin, a kwai yunwa a kasar, Sai Elimalek ya dauki matarsa da yayansa maza biyu zuwa kasar
2

Mowab don su yi zama na dan lokaci kadan.Sun fita domin tafiyan nan mai nisa, amma, Elimalek bai yi adua akan wanan shawaran ba. Mu rika adua domin kowace shawara a rayuwan mu. Nazari Karin Magana 3:6 Ruth 1:1-2 Elimelech and his family leave Judah There was a man named Elimelech who lived in Bethlehem, Judah, with his family. The people in the land of Judah did not have a king. Everyone lived as they pleased. There was famine in the land, so Elimelech took his wife and their two sons
4

****

to Moab to stay there for a while. They set out on a long journey, but Elimelech did not pray about his decision. We should always pray about every major decision in our lives. Study Proverbs 3:6 ***** Rut 1:3-5 Wuri mai suna Mowab. Mowab wata kasa ce a lokacin daba a san Allah ba kuma ba bautan sa. Bayan Kaurar sa zuwa Mowab, Elimalek ya rasu, ya bar matarsa da yayansa maza biyu. Wahalla mai stanani ta fadi a gidansa domin kauran da yayi daga Baitalami zuwa Mowab. Da shekaru suka shige, Malon da Kiliyon suka
6

auri Yan matan Mowab. Daya mai suna Orfa dayan kuma mai suna Rut. Suka zauna a mowab wajen shekaru goma. Abin bakin ciki, Malon da kiliyon suma sun rasu. Mamar su Naomi ta shiga lokaci mai stanani. Mijin ta Da kuma yanzu yayan ta biyu, kaunatattun yan maza sun mutu. Allah zai iya aiki da lokacin da mutun ke stamani ba taimako do ya nuna ikon sa. Ga masun Dogara ga Allah. Jaraba kan iya zama hanya ta starkake begen mu. Nazari Yakubu 1:2-3 Ruth 1:3-5 ********
7

A place called Moab Moab was a place where God was neither known nor worshipped. Soon after his journey to Moab, Elimelech died, leaving behind his wife and two sons. His wife had become a widow and his children fatherless. Great trouble had come to this household because of his move from Bethlehem to Moab. Some years later, Mahlon and Chilion married Moabite women. One was called Orpah and the other one was called Ruth. They lived in Moab for 10 years. Sadly, Mahlon and Chilion died also. Their mother, Naomi, was in a desperate situation. Her husband and now her two children, her loving boys, had died. God can use hopeless situations to show that He is great. For those who trust in God, trials can be a way of purifying our faith.
9

Study James 1:2-3 Rut 1:5-7

*******

Naomi ta komo Baitalami Naomi ta nakasa sosai don mutuwar yayan ta,malon da kiliyon. Ama Menene Naomi zata Yi? Tana cikin bakin ciki domin sosai domin mutuwar mijinta ta yayanta. Naomi ta ji labara yadda ya ziyarce mutanensa da aka sami girbi mai yawa a kasansu Stohuwan nan gomruwa, ta fara kishin kasar tat a fara tunanin komowa nan sai ta shawara da kanta komo baitalami. A lokacin nan tana acikin talauchi da stanani sosai. in a desperate situation. Tare da matan yayan ta Orfa da Rut ta kim10

11

sta za ta kamo hanya zuwa gida. Ya kamata mu sa dogaran ga Allah a ko wanda lokaci Nazari Zabura 127:1 Ruth 1: 5-7 *****

NAOMI RETURNS TO BETHLEHEM Naomi was devastated by the death of her children, Mahlon and Chilion. What would Naomi do now? She had been bereaved of both her husband and children. Naomi had heard how Jehovah had visited his people and there had been plenty of harvest in the land. The aged widow, longing for her homeland and long12

ing to return, made up her mind to travels to Bethlehem. She was now poor, cast down and in a desperate situation. With the company of her sons wives, Orpah and Ruth, she set out on a long journey back home. We should always put our hope in promises of God. Study Psalm 127:1 Rut 1:7-14

****

Ofra ta komo

Da suka kama hanyar Baitalami. Naomi ta yi tunani. Matan nan, ga su da kuzari da kuma kyau me ya sa za su bini? Sai ta roke su su komo mowab amma sun ki.
13

14

Ba ta da abin da zata basu in dan sun komo gidan iyayen su, zai fi masu, take tunnani, sai Orfa da Rut suka yi kuka sosai. Domin basu taba tunanin barin Naomi a halin da ta ke ba sai Orfa ta dauki shawara ta komo wurin iyalin ta a Mowab.Ta komo wurin allolin tad a mutanen ta Amma, Rut ta staya da Naomi. Sanin Yesu shine hanyar rai madawami don haka,kada mu koma baya. Nazari Matiyu 16:24 ******

Ruth 1:7-14
15

ORPAH TURNS BACK Along the way to Bethlehem, Naomi thought to herself, these women are young and pretty, why should they follow me? She urged them to return to Moab, but they refused. She had nothing to offer them, they would be better off in their parents houses, she thought. Orpah and Ruth wept bitterly, as they could not stand the thought of leaving Naomi alone in her situation. Then Orpah decided that she would go back to her family in Moab. She went back to her gods and her people. However, Ruth stayed with Naomi. Knowing Jesus is the way to eternal life and we should not turn back. Study Matthew 16:24
16

17

Rut 1:14-17

******

RUT TA MANNE WA NAOMI Rut ta manne sosai ga surikin ta, Naomi. Ta ce wa kanta wannan matakin mai wuya ne. Na ga wani abida ya fi wannan lamarinda muke I gane da cewan Allahn da Naomi ke bauta wa Allah ne mai iko sosai. Sai Rut ta Nace zata zauna kusa da surikan ta, Naomi.Ta ki ta komo komo kasan Mowab. Ta yi anfani da idon bege ta ga abi da idon ta bai iya gani ba. Ta na so ta bauta wa Allahn Naomi. Rut ta shiya ta bi Naomi a cikin halin da suke ciki. Rut ta ce, said; nda za ki je, nan za ni A shirye ka ke ka bi Yesu Almasihu komai I Alamarin da ke damunka.
18

Bincike Matiyu 13:44 Ruth 1:14-17 RUTH CLINGS TO NAOMI Ruth firmly clung to her mother in law, Naomi. She thought to herself, this is a difficult choice to make. I see something greater than our present situation. I recognise that the God Naomi serves, is a great God. Ruth insisted on staying very close to her mother in law, Naomi. She refused to return to the land of Moab. She used the eyes of faith to see what her physical eyes could not see. She wanted to serve the God of Naomi. Ruth was prepared to follow Naomi
19

*******

20

despite their present situation. Ruth said; where ever you go, I will go. Are you prepared to follow the Lord Jesus Christ, despite your circumstances? Study Mathew 13:44 Rut 2:1-7

*******

RUT TA GAMMU DA BOAZA Akwai wanni mutton mai sunna Boaza ya kasance kuma shi dangin Naomi ne. Shi attajiri ne mai arziki. Yana da gonaki da yawa. Rut ta tambayi Naomi koza ta iya ta je ta yi kalla a gonnar sa yadda zasu iya su ci abinci da Naomi ta amince, Sai ta Wurga ga gonar. Ta dauki alkawari za ta yi aiki ba fasawa . Sai mai gonar, Boaza, ya ga Rut. Ya ce wa
21

kansa, Na ga bakuwa a cikin kuma tana da kokari da kuzaari, Daga ina ta fito? Sai aka gaya masa yadda Rut ta bar kome ta bi Naomi Ta wurin haka, Rut ta sammi alfarma a wurin Boaza. Duk wanna suka dogara ga Yesu Almasihu baza su taba jin kumya ba shame. Bincike Irmiya 29:11 Ruth 2:1-7 ******

RUTH MEETS BOAZ There was a man called Boaz who happened to be a relative of Naomi. He was very rich and owned plenty of land. Ruth asked Naomi if she
22

23

could glean in his field in order that they might eat. Naomi said yes, so off she went. She made up her mind that she would do her best and work hard. Ruth was noticed by the owner of the field, Boaz. He said to himself, I see a stranger amongst us and she is so diligent, where does she come from? He was then told how Ruth had forsaken all, to follow Naomi. Ruth found favour with Boaz. All those who make the choice to follow Jesus Christ will never be put to shame. Study Jeremiah 29:11 ****** Rut 3:1-14
24

KI YI WANKA, KI SHAFA MAI MAI KANSHI KIYAFA TUFAFFI NA ADO Naomi ta so matar danta, Rut ta sake yin wanni aure. Tun da Ya yi shakaru da yawa tunda yayan ta sun rasu Yanzu, Rut ta fi matafiye da yaya goma Sai ta ce wa Rut, Ki yi wanka, ki shafa mai mai kanshi, ki sa tuffafinki na ado tace ma Rut ta shirya kanta domin za su je ganin Boazi Rut ta kwanta a kafafunsata kuma tabaye shi ya zama da ita matar sa. Shi ne danginta na kusa, kuma a lokacin, don haka it ace alada ta lokacin. Ya san da cewa Rut ata me adalci. Sai ya gaya mata zai yi yadda ta tambaye shi. Ama a kwai abin damuwa, Naomi tana da wani dangi mafi kusa. Bincike
25

26

Wata rana, wanda ke a cikin Almasihu za su sadu da mai ceto.Zai sa masu tufafi ta bangaskiya. Wahayin Yahaha 22:14 Ruth 3:1-14 WASH YOURSELF, ANOINT YOURSELF AND PUT ON YOUR BEST GARMENTS Naomi longingly wanted her daughter in law, Ruth, to remarry. It had been many years since her sons had died. Ruth meant more to her now, than ten sons. She then said to Ruth, wash yourself, anoint yourself and put on your best clothes. She asked Ruth to prepare herself before going to meet Boaz. Ruth lay at his feet and then asked him to make her his wife. He was the closest
27

*****

relative and that was the custom in those days. He knew that Ruth was a virtuous woman. He told her that he would do as she requested. However, there was a problem. Naomi had a closer relative. One day those in Christ shall meet their Lord and Saviour. He shall dress them in robes of Righteousness. Study Revelation 22:14 ***** Rut 4:1-12 BOAZI YA ZAUNA DA DATTAWA GARI Boazi ya tafi ya zauna a kofar gari sai ya ga wannan dangin nasa ya yi wa Rut magana ya san da cewa,
28

29

wannan mutumin shine dangi mafikusa ga Naomi. A kaidan alada ya kamata ya yi masa Magana tukunna. Wannan mutumin shi ne dangi mafi ku sa fiyadda Boazi. Ya yi wannan a gaban dattawa guda goma Ama Sai ya zama da cewa wannan dangin mafi kusan ya fi son so ya sayi gonakin da ke na Naomi, day a dauki Rut a mastayin matarsa. Ba ya son yaran ta su sami wanni abu daga cikin kayan gadon sa Sai yac e wa Boazi ya sayi gonnan daga hannun sa sa;annan ya aure wa kansa Rut. Dattawan nan guda goma sune kuwa shaidu. Sai Boazi ya tube takalmarsa alamar yarddan sa ga maganar su ya mika wa dangin sa sai dattawan suka sa wa Rut albarka. In mun duba rayuwan Boazi, za mu
30

ga a hanyoyi da yawa irin ayukan da Almasihu ya yi mana da ya mutu domin mu a kan giciye ya biya wanan parashin domin mu asmi yanci. Bincike Romawa 5:8 Ruth 4:1-12 ****

BOAZ MEETS WITH THE ELDERS OF THE LAND Boaz went up to the city gate and just at the right time, the closer relative that he had spoken to Ruth about, passed by. He knew that this man was the closest relative of Naomi. Traditionally, he had to be consulted first on the matter. This man was a closer relative than Boaz. He did this in the presence of ten witnesses, ten elders in the land. However, it turned out that the
31

32

closer relative was more interested in buying the field that belonged to Naomi, than taking Ruth as his wife. He did not want her children to share in the inheritance. He asked Boaz to buy back the land and marry Ruth for himself. The ten elders were witnesses to this agreement. So Boaz took off his shoe, as a sign of this agreement, and gave it to the closer relative. The elders then pronounced a blessing upon Ruth. If we look at Boaz, we shall see in many ways the work Christ has done for us, by dying on the cross. He paid that price for us, that we might be free. We have a glorious inheritance in Christ. Study
33

Romans 5:8

Rut 4:13-16 BOAZI YA AURI RUT Boazi ya Auri Rut. Kuma ya sa yi duka abi da ken a Ebimalek mamacin mijin Naomi. Ya yi wanna ne a mai makon Rut da yayan tan a nan gaba Sai Rut ta haifi da ta sa masa suna Obi-da Kakar sa kuma Naomi ta zama abin sha a wa a gaban abokanen ta suka ce bari ya kawo maki ginuwa ya kuma ya kuma maido maki da rayuwan ki. Sai suka yabi Naomi Domin Allah ya bat a ya da ta fi yaya guda bakwai. Rut ta sami gadon da bata da cikaken yanci ta samu. Haka muma muka sami yancin gado, ta yesu almasihu abin dab a mu da cikaken yanci samin arziki ta bege shine samin arziki
34

*******

35

duka. Bincike Yakubu 2:5 Ruth 4:13-16

****

BOAZ MARRIES RUTH Boaz married Ruth and he also bought everything that had belonged to Naomis dead husband, Elimelech. He did this on behalf of Ruths future children. Ruth gave birth to a baby boy called Obed. His Grand-mother, Naomi was admired by all her friends. They said, May he bring nourishment to you and restore your life. They all praised Naomi because God had given her a daughter that was even better than seven sons. Ruth obtained an inheritance to which she had no
36

actual claim. We have obtained an inheritance, through Christ, to which we have had no rightful claim. To be rich in Faith is to have the greatest riches of all. Study James 2:5 ******

Rut 4: 18-22 ALMASIHU GADON MU MAI CETO Za mu iya gani a litafin Rut yadda Almasihu ya biya parashi masamandomin mu Boazi a wannan labarin na makamachin Almasihu, Rut, kafara daga mowab kuma ta sami gadon abin da ba tada cikakken yanci a kai Tana a cikin wani lokachi mai wuya ama Boazi ya ji tausayi ya yi mata aldalchi ta haka mumaaka nuna mana adalci. Domin muma
37

38

mun gada abin da bamu da chikaken yanchi a kai Yanzu muna da yanci ta dalilin mutuwa Yesu Almasihu a kan giciye Boazi ya siyo gonar a maimakon Elimelek da Naomi Wannnan tana kama da yan da Almasihu ya siyo mana rai madawami ta wurin mutuwan sa a kan giciye. Ruth Chapter 4: 18-22 ****

CHRIST OUR KINSMAN REDEEMER We can see in the book of Ruth the way in which Christ has paid a special price for us. Boaz is an example of Christ. Ruth, the pagan Moabitess came into an inheritance that was not rightfully hers. She was in a helpless situation, but
39

Boaz showed her mercy. We also have been shown mercy. We have come into an inheritance that is not rightfully ours. We have salvation, through Christs death on the cross. Boaz bought back the land on behalf of Elimelech and Naomi. This is the same way that Christ has purchased life for us through Christs death on the cross. ***** RUT TA ZAMA KAKAN SARKI DAUDA Boazi da Rut > Obida > Yesse > Dauda Rut, bakowa main ace wa ta haifi Obida, shi kuwa ya haifi Yesse, shi kuwa ya haifi Dauda. Da kadan Rut ta sani da cewan, barin da ta bar kayan gadon ta a Mowab, za ta sami gado madawami ta dalilin
40

41

Boazi. Boazi a nan na kama da Almasihu. domin ya bamu gano na harabada ta dalilin mutuwarsa a kan giciye. Rut ta sami wurin zama na har abada a zuriyar Yesu AlmasihuWanan baa bin ban girma ba ne ga wannan a lokacin baya a ka kira Mai talauchi daga Mowab? Wanda suke cikin Almasihu suma sun sami shiga cikin wannan gadon ta ruhaniya. Ba domin wani abu da sukayi ba ne amma daomin alherin sa kadai, ya cice su. Bincike Afisawa 1:7

******
42

RUTH BECOMES THE GREAT GRANDMOTHER OF KING DAVID Boaz and Ruth > Obed > Jesse >David Ruth, a despised foreigner, gave birth to Obed, who gave birth to Jesse, who in turn gave birth to David. Little did Ruth know that when she walked away from her temporary earthly inheritance in Moab, that she would walk into an eternal heavenly inheritance, through Boaz. Boaz is like Christ, because He has given us an eternal inheritance through his death on the cross. Ruth is now permanently placed in the lineage of Jesus Christ. Is that not such an honour for someone who was once recognised as a poor destitute Moabitess? Those in Christ, have also come into
43

44

such a glorious inheritance. It is not by anything they have done, but by His grace alone, He has saved them. Study Ephesians 1:7

45

46

You might also like